ha_1sa_tn_l3/02/01.txt

14 lines
342 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Hannatu ta sake rera waƙa ga Yahweh. (Duba: figs_parallelism)"
},
{
"title": "Zuciyata ta ɗaukaka ",
"body": "\"Ina da babban farin ciki\""
},
{
"title": "Ƙahona ya ɗaukaka cikin Yahweh",
"body": "Ƙahon alama ce ta ƙarfi. AT: \"Yanzu ina da ƙarfi\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]