ha_1ch_tn_l3/17/09.txt

14 lines
486 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Allah ya ci gaba da bada saƙon da Natan zai faɗa wa Dauda."
},
{
"title": "daga kwanaki da na umurci su",
"body": "A lokacin kwanaki na tsararaki na nufin ranaku da suka wuce. AT: \"da na umurce ku\" ko \"daga tsara da na umurce ku\" (Duba : figs_synecdoche)"
},
{
"title": "zan gina maka gida",
"body": "Yahweh na nufin zai bawa Dauda jikoki su yi mulki a Isra'ila, kwatanci da zai gina mashi gida. (Duba: figs_idiom)"
}
]