ha_1ch_tn_l3/05/20.txt

22 lines
569 B
Plaintext

[
{
"title": "Isra'ilawa sun yi kuka ga Allah",
"body": "\"Isra'ilawa sun yi ta rokon Allah domin taimako\""
},
{
"title": "su ka ci ",
"body": "AT: \"Isra'ilawa sun kama Hagarawa \""
},
{
"title": "raƙuma dubu hamsin",
"body": "\"raƙuma 50,000\" (Duba: translate_numbers)"
},
{
"title": "jakai dubu biyu",
"body": "\"jakai 2000\""
},
{
"title": "Don Allah ya yi yaƙi domin su",
"body": "Allah ya taimaka a yaki ana kwatanta shi kamar soja wanda yayi yaƙi a bakin daga. AT: \"Don Allah ya taimake su\" (Duba: figs_personification)"
}
]