ha_1ch_tn_l3/28/01.txt

14 lines
381 B
Plaintext

[
{
"title": "shirin aikinsa",
"body": "Ayyuka da za a rika yi a kai a kai, misali kawace rana ko kowane wata."
},
{
"title": "dubbai da ɗarirrika",
"body": "\"1,000 da na 100\" (Duba: translate_numbers)"
},
{
"title": "dukiya da mallakar",
"body": "kalmomin nan biyu na nufin abu ɗaya kuma ya nuna dukkan malakar da sarki yake da ita. (Duba: figs_doublet)"
}
]