ha_1ch_tn_l3/26/12.txt

14 lines
380 B
Plaintext

[
{
"title": "yaro da babba dukka",
"body": "AT: \"kowane mutum\" ko \"dukkan mutane na kowane tsara\" (Duba: figs_merism)"
},
{
"title": "A lokacin da aka jefa kuri'a",
"body": "AT: \"A lokacin suka jefa kuri'a\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "mai ba da shawara mai ma'ana",
"body": "Wannan mutum ne da ke bada hukunci mai kyau a yanke hukunci."
}
]