ha_1ch_tn_l3/21/13.txt

14 lines
493 B
Plaintext

[
{
"title": "Gara in faɗa cikin hannun Yahweh da in faɗa cikin hannun mutum, gama jinƙansa yana da yawa ƙwarai",
"body": "AT: \"Gara in zo cikin sarrafawar Yahweh, da in faɗa cikin sarrafawar mutane, gama ayyukan jinƙansa na da yawa ƙwarai.\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "mutum dubu saba'in suka mutu",
"body": "\"mutum 70,000 suka mutu\" (Duba: translate_numbers)"
},
{
"title": "ya canza zuciyarsa",
"body": "Ya canza shawararsa. (Duba: figs-metonomy)"
}
]