ha_1ch_tn_l3/21/06.txt

14 lines
472 B
Plaintext

[
{
"title": "Amma ba a ƙidaya Benyamin da Lewi tare da su ba",
"body": "AT: \"Amma Yowab bai ƙidaya mutane daga ƙabilar Lewi sa Benyamin ba. (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "ta wurin wannan aikin ",
"body": "\"wannan aikin\" na nufin yunƙurin Dauda domin ya ƙidaya mutanen Isra'ila da zasu yi yaƙi."
},
{
"title": "ka ɗauke laifin bawanka",
"body": "an bayyana gafara kamar an ɗauke laifin. AT: \"gafarta mani\" (Duba: figs_idiom)"
}
]