ha_1ch_tn_l3/21/04.txt

10 lines
384 B
Plaintext

[
{
"title": "Amma kalmar sarki ne maganar ƙarshe",
"body": "Wannan na maganar umurnin sarki Dauda ya zama maganar karshe domin ba zai zake umurninshi ba bayan ya bada ita. AT: Umurnin sarki ba zai chanza ba\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "mutane masu zare takobi",
"body": "An bayyana sojojin Isra'ila ta wurin zare takobinsu domin yaƙi. (Duba: figs_metonymy)"
}
]