ha_1ch_tn_l3/21/01.txt

14 lines
720 B
Plaintext

[
{
"title": "Wani magabcin Isra'ila ya taso ",
"body": "Kassance da girma na bayyana da kasance da iko sosai. AT: \"Abokin gaban Isra'ila ya kasance da iko sosai\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "su fi haka yawa sau ɗari",
"body": "Yowab ya bayyana marmarisa na sojojin su fi haka yawa sau ɗari su kuma kassance da iko.(Duba: figs_hyperbole)"
},
{
"title": "Amma shugabana sarki, dukkan su ba bauta maka su ke yi ba? Me ya sa shugabana ya ke son wannan? Yaya za a kawo laifi a Isra'ila?\"",
"body": "AT: Amma shugabana sarki, dukkan su sun bauta maka ai. Bai kamata shugabana ya nemi wannan ba? Za ka kawo laifi a Isra'ila don marmarin son ikon sojoji.\" (Duba: figs_rquestion figs_ellipsis)"
}
]