ha_1ch_tn_l3/11/07.txt

10 lines
274 B
Plaintext

[
{
"title": "Ya ƙara wa kewayen birnin ƙarfi ",
"body": "AT: \"Isra'ila sun ƙara wa ganuwa da ke kewaye da birnin ƙarfi\""
},
{
"title": "Millo",
"body": "Wannan na nufin ganuwa a Yerusalem wanda ake zaton Yebusawa ne suka gina. (Duba: translate_names)"
}
]