ha_1ch_tn_l3/10/04.txt

10 lines
314 B
Plaintext

[
{
"title": "In ba haka ba, waɗannan marasa kaciyar za su zo",
"body": "Wannan kalmar \"marasa kaciya\" a nan zargi ne wanda ke nuna cewa mutanen ɓare ne kuma basu da wani dangantaka da Allah. (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "ya faɗi a kan shi",
"body": "AT: \"ya kashe kanshi da shi\""
}
]