ha_1ch_tn_l3/04/17.txt

14 lines
389 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Bayanin da ke a 4:17 an sake shirya shi don a iya gane ma'anar da sauƙi. (Duba: translate_versebridge)"
},
{
"title": "Waɗannan su ne 'ya'yan Bitiya",
"body": "Kalman nan \"waɗannan\" na nufin Miriyam, Shammai, da Ishba. Su ne 'ya'yan Bitiya haifa ma mijinta Mered."
},
{
"title": "Bitiya",
"body": "Wannan sunan mace ce."
}
]