ha_1ch_tn_l3/02/42.txt

6 lines
332 B
Plaintext

[
{
"title": "'Ya'yan Caleb ... Mareshah",
"body": "Juyi da yawa sun gane hurɗoɗin da ke tsakanin waɗannan mutanen a hanyoyi dabam-dabam. Wasu masu fassara sun yarda cewa \"baban Hebron ... baban Raham, baban Yorkim ... baban Shammai\" na nufin \"tushen dangin Hebron,\" etc. Wasu juyi asu iya ɗaukar wannan fassarar."
}
]