# alantaka ## Ma'ana Kalmar nan "allantaka" tana njufin duk wani abu da ya ƙunshi Allah ko kuma yake game Allah. * Waɗansu hanyoyi da ake moron wannan sun haɗa da "hukuncin Allah" " Allah,"fasalin Allah" "ikon Allah" da ɗaukakar Allah." * A wani wuri a cikin Littafi Mai Tsarki ana amfani da alantaka domin a nuna wani abu game da alloli na ƙarya. Shawarwarin Fassara: * Hanyoyin fassara kalmar nan "allantaka" sun haɗa da "mallakar Allah"ko "daga Allah" ko kuma "abin da ya shafi Allah" ko kuma halaiyar Allah." * Misali, "hukumar Allah" zata iya "zama mulkin Allah" ko sarautar da ta zo daga Allah." * Kalmar nan "ɗaukakar Allah" za'a iya fassara ta da cewa ɗaukakar da ta zo dzga Allah, ko ɗaukakar da Allah yake da ita." * Waɗansu fassarorin za su iya nufin cewa wanan na nufin duk wani batu da ake yi game da allahn ƙarya shi ne alantaka. (Hakanan duba: hukuma, gunki, ɗaukaka, Allah, hukunci, iko) Wuraren da ake samunsa a Littafi Mai Tsarki: * 2 Korintiyawa 10:3-4 * 2 Bitrus 01:04 * Romawa 01:20