394 B
394 B
Ga menene magudanar ruwa zai zama wanda ke a buɗe wa gidan Dauda a wannan ranar?
Magudanar ruwar zai zama na zunubansu da rashin tsarkinsu.
Menene Yahweh zai datse daga ƙasar kuma don menene?
Yahweh zai datse sunayen gumaka daga ƙasar don kada a ƙara tunawa da su.
Menene Yahweh zai sa su fita daga ƙasar?
Yahweh zai sa annabawan ƙarya da ƙazamin ruhunsu su fita daga ƙasar.