ha_tq/oba/01/17.md

247 B

Menene wasu a dutsen Sihiyona za su iya yi duk da wahalar Yahuza?

Wasu a dutsen Sihiyona za su iya tsira da duk wahalar Yakubu.

Jama'ar Edom nawa ne za su tsira daga hukuncin Yahweh?

Babu wanda zai tsira a cikin Edom bayan hukuncin Yahweh.