ha_tq/mrk/01/16.md

8 lines
188 B
Markdown

# Menene sana'ar Saminu da Andarawus?
Saminu da Andarawus masunta ne.
# Menene Yesu ya ce zai zamar da Saminu da Andarawus?
Yesu ya ce zai zamar da Saminu da Andarawus masuntan mutane.