ha_tq/jer/40/05.md

8 lines
233 B
Markdown

# Zuwa wurin wanene shugaban matsaron ya ce Irmiya ya je?
Ya ce Irmiya ya je wurin Gedaliya wanda ya ke kula da Yahuda.
# Ina ne Irmiya ya je ya zauna?
Irmiya ya je wurin Gedaliya ya zauna a sakanin mutanen da aka bar sua ƙasar.