ha_tq/hos/12/07.md

160 B

Menene abin da babu wanda zai samu a cikin aikin Ifraimu?

A cikin dukkan aikin Ifraimu ba za a sami laifi a cikinsa ba, ko duk wani abin da zai zama zunubi.