ha_tq/est/06/07.md

283 B

Wanene za shirya mutumin da sarki ya ke jin dadin darajanta shi, kuma yayi zagaya da shi a kan doki cikin titunan birnin?

Ɗaya daga cikin sanannen ma'aikatan sarki zai shirya mutumin da sarki yake jin dadin darajanta shi, kuma yayi zagaya da shi a kan doki cikin titunan birnin.