ha_tq/est/02/17.md

302 B

Menene dallin da sarkin yasa rawanin saruniya a kan Esta ya kuma maida ta matarsa?

Sarkin na kaunar Esta sosai fiye da dukan Yanmata, ta yi nasara ta kma sami tagomashi a gaban sa, fiye da dukan sauran yan matan , saboda haka ne ya ɗora mata rawanin sarautar a kan ta, ya kuma maishe ta sarauniya.