Menene Esta ta roƙa?
Ba ta roƙe shi komai ba banda abin da Haggai mai yi wa sarki aiki, wanda ke kula da mata, ya shawarce ta.
A wane lokaci ne aka kai Esta wurin sarki Ahasuerus?
Esta ta shiga wurin sarki a rana ta goma ga wata, wanda ke watan Tebet, a shekara ta bakwai ta mulkinsa.