ha_tq/est/02/10.md

174 B

Don menene Esta ba ta faɗa wa kowa ba a cikin mutanen dangin ta?

Esta bata faɗa ma kowa daga cikin dangin ta ba, kamar yadda Modakai ya faɗa mata, kar ta gaya wa kowa.