Haggai ya tanaji kayan kwalliyar Esta da kuma irrin abinci da zata ci, an kuma ba ta yan mata bakwai da za su yi mata aiki daga fādar sarki.