Obadiya ya girmama Yahweh ta wurin ɓoye annabawa ɗari ya raba su hamsim, hamsin a cikin kogo, ya kuma ciyar da su da gurasa da kuma ruwa.