ha_tq/mrk/15/45.md

254 B

Menene Yusuf na garin Arimatiya ya yi bayan mutuwan Yesu?

Yusuf na garin Arimatiya ya saukar da Yesu daga giciye, ya kawo likafanin nan ya lulube jikin Yesu dashi. Ya kai shi kabarin da aka sassaka da dutse ya kawo dutse ya rufe bakin kabarin da shi.