ha_tq/mrk/15/39.md

136 B

Menene Jarumin nan ya shaida a lokacin da ya ga yadda Yesu ya mutu?

Jarumin nan ya shaida cewa gaskiya wannan mutumin Ɗan Allah ne.