ha_tq/mrk/15/29.md

138 B

Menene wadanda sun wuce su kalubalance Yesu ya yi?

Wadanda sun wuce sun kalubance Yesu ya cece kansa ya kuma sauka kasa daga gicciyen.