A kan wace hanya ce Yesu da almajiransa suna tafiya?
Yesu da almajiransa suna tafiya a hanya da ya tafi sama zuwa Urshalima.
Menene Yesu ya gaya wa almajiransa zai faru da shi a Urshalima?
Yesu ya gaya wa almajiransa za a kashe shi, sa'an nan bayan kwana uku zai tashi.