ha_tq/mrk/08/33.md

343 B

Menene Yesu ya ce a lokacin da Bitrus ya fara tsauta masa?

Yesu ya ce wa Bitrus, ''Koma baya na shaidan! ba ka kula da abubuwan Allah, amma sai dai abubuwa na mutane.

Menene Yesu ya ce ya zama tilas ma duk wanda yana son bin sa ya yi?

Yesu ya ce ya zama tilas ma duk wanda ya na son bin sa ya yi musun kansa sanan kuma ya dauki giciye.