ha_tq/lev/09/01.md

8 lines
305 B
Markdown

# A wane rana ne Musa ya kira Haruna da ''ya'yansa da kuma dattawan Isra'ila?
A rana ta takwas Musa ya kira Haruna da 'ya'yansa maza da dattawan Isra'ila.
# Wane dabbobi biyu ne Musa ya ce wa Haruna da ''ya'yansa su miƙa wa Yahweh?
Musa ya ce wa Haruna ya ɗauki ɗan maraƙi daga garke marar lahani.