ha_tq/2sa/18/14.md

4 lines
143 B
Markdown

# Menene Yowab ya yi da Absolom?
Yowab ya jefa mãshi uku ya caka su a cikin zuciya Absalom ya yin da yake da rai kuma rataye a itacen rimin.