ha_tq/mat/15/29.md

4 lines
120 B
Markdown

# Menene Yesu ya yi wa babban taron da sun zo wurinsa a Galili?
Yesu ya warkad da guragu, makafi, bebaye da nakasassu.