ha_tq/1co/15/52.md

4 lines
132 B
Markdown

# Yaushe ne da kuma ya ya ne za mu canza?
Za a canza mu nan da nan a loƙacin da an yi busan kaho na karshe, a cikin keftawar ido.