ha_tq/1co/09/19.md

8 lines
245 B
Markdown

# Don menene Bulus ya zama bawa ga dukka?
Bulus ya zama bawa ga dukka domin ya iya cin nasarar mutane ɗayawa wa Allah.
# Bulus ya zama kamar wanene domin ya ci nasara da Yahudawa?
Bulus ya zama kamar Yahudawa domin ya ci nasara da Yahudawa.