# Menene Bowaz ya fara ce ma ɗayan ɗan'uwan da ya fi kusa da su zai fansa idan yana so? Ya ce masa ya fanshi Gonar Elimelek. # Menene amsar ɗan'uwan da ya fi kusa da su? Ya ce "zai fanshe ta."