# Don mene ne Yahweh zai hallakar da abokan gabansa? Zaya hallakar da su domin sun shirya mugunta a kansa. # Don mene ne shirin abokan gaban Yahweh ba za ya yi nasara ba? Ba za yayi nasara ba domin Yahweh zai sa su koma baya kuma za ya ja kwarinsa a kansu.