# Menene Balaam annabin ya yi da ya ga cewa Albarkar Isra'ila ya faranta wa Yahweh rai? Balaam bai yi amfani da maita ba amma ya duba wajen jeji.