# Menene sana'ar Saminu da Andarawus? Saminu da Andarawus masunta ne. # Menene Yesu ya ce zai zamar da Saminu da Andarawus? Yesu ya ce zai zamar da Saminu da Andarawus masuntan mutane.