# Menene bayanin Yesu game da dalilin da ba zai taimake macen Bakan'aniya? Yesu ya bayyana cewa an aike shi ga batattun tumakin gidan Isra'ila kadai.