# Menene zai faru da Babila saboda sun karɓe gadon Yahweh kamar ganima? Babila Za ta zama mafi ƙanƙanta cikin al'ummomi, ta zama jeji ta zama.