# Zuwa wurin wanene shugaban matsaron ya ce Irmiya ya je? Ya ce Irmiya ya je wurin Gedaliya wanda ya ke kula da Yahuda. # Ina ne Irmiya ya je ya zauna? Irmiya ya je wurin Gedaliya ya zauna a sakanin mutanen da aka bar sua ƙasar.