# Menene Yahweh ya faɗa game da 'ya'ya biyu da suke fafitika a cikin Rebeka? Yahweh ya faɗa cewa al'umma biyu ne a mahaifarta,ɗaya jama'ar za ta fi ɗayar ƙarfi, babban kuma zai bauta wa ƙaramin.