# Yaushe Yahweh yace za a buɗe ƙofar gabas wanda yake harabar ciki? Yahweh Yace za a buɗe ƙofar gabas na harabar ciki a ranar Asabat da ranar sabuwar wata. # A ina shugaba na Isra'ila zai yi sujada? Shugaba zai yi sujada a dawakan ƙofar ciki.