# Wane babbar haɗaya Yahweh zai yi a tsaunukan Isra'ila? Yahweh zai yi babbar haɗaya ta naman jarumai da jinin sarakunan duniya a tsaunukan Isra'ila.