# Don menene Esta ba ta faɗa wa kowa ba a cikin mutanen dangin ta? Esta bata faɗa ma kowa daga cikin dangin ta ba, kamar yadda Modakai ya faɗa mata, kar ta gaya wa kowa.