# Don me mutanen Isra'ila cire tunanin Amalek a ƙarƙashin sama? Amalek bai girmama Allah ba lokacin da Amelek suka sadu da Isra'ila a kan hanya kuma suka kai hari wa waɗanda suka gaji a baya sa'ad da suka fito daga Masar.