# Menene aka gaya wa masubi su sa a gefe? An gaya masu su sa a gefe dukkan ketan rikici, da riya, kishi, da dukkan mugun zance. # Me yasa masubi za su yi marmarin madara mai ruhaniya? Ya kamata su yi marmarin madara mai ruhaniya don su iya girma a cikin ceto.