# Ta yaya ne Yoab ya shirya doon ya yaki Ammoriyawa da kuma suriyawa a lokacin da ya gan mayakan abakin daga? Yoab ya zabi kwararun mayakan Israila su yaki suriyawaa sa'anan sai ya umurci Dan'uwan sa ya yaki Ammorawa da sauran mayakan?