# Menene Jarumin nan ya shaida a lokacin da ya ga yadda Yesu ya mutu? Jarumin nan ya shaida cewa gaskiya wannan mutumin Ɗan Allah ne.